Skip to main content

Posts

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA.ALBASA DANYAR CITTA TAFARNUWA

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA. ALBASA  DANYAR CITTA  TAFARNUWA  AHADESU WAJE DAYA A MARKA DASU AZUBA RUWA A TAFASA, ARINGA SHAN KARAMIN KOFI DAYA SAFE DAYA YAMMA TSAWAN SATI BIYU. YANA MAGANIN KO WANNE SANYI YANA MAGANIN DAUKEWAR SHA AWA  YANA MAGANIN KAIKAYIN GABA YANA MAGANIN SANYI MAISA DAUKEWAR NI'IMA  YANA KARAWA MAZA KUZARI YANA MAGANIN DAUKEWAR AL' ADA  YANA MAGANIN SANYI MAISA FITAR FARIN RUWA  YANA MAGANIN SANYI MAISA RIKICEWAR AL ADA YANA MAGANIN WARIN GABA. #highlightseveryone #trendingreels #viralpost2025シ #trendingpost #viralpost2024
Recent posts

Tsumi Tsamiya 🌰 da AmfanintaTsamiya (tamarind) tana da ɗanɗano mai tsami-tsami kuma tana da matuƙar amfani ga lafiya. Ga wasu daga cikin fa'idodinta:

Tsumi Tsamiya 🌰 da Amfaninta Tsamiya (tamarind) tana da ɗanɗano mai tsami-tsami kuma tana da matuƙar amfani ga lafiya. Ga wasu daga cikin fa'idodinta: Amfanin Tsamiya 1. Tana Taimakawa Narkewar Abinci 🍽️ Tsamiya na da fiber mai yawa wanda ke sauƙaƙa narkewar abinci da hana matsalar ƙashi (constipation). 2. Tana Rage Hawan Jini 🩸 Yana ɗauke da sinadaran da ke taimakawa wajen rage hawan jini da hana kumburin jijiya. 3. Tana Inganta Lafiyar Zuciya ❤️ Tsamiya na rage cholesterol mai cutarwa, tana hana toshewar jijiya da rage haɗarin ciwon zuciya. 4. Tana Daidaita Sugar a Jiki 🍬 Yana taimakawa wajen rage yawan sugar a jini, hakan yana taimakawa masu ciwon suga (diabetes). 5. Tana Da Kwayoyin Hana Ciwon Ƙwayoyin Cuta 🦠 Tsamiya na ɗauke da antioxidants da antimicrobial properties waɗanda ke yaƙar ƙwayoyin cuta da hana yawan kamuwa da cututtuka. 6. Tana Kara Kuzari ⚡ Tsamiya na ɗauke da Vitamin B da ke taimakawa jiki wajen samar da kuzari da hana gajiya. 7. Tana Inganta Id...

Maganin Typhoid (Ciwon Taipot) da Kayan HadiAbubuwan da za a bukata

Maganin Typhoid (Ciwon Taipot) da Kayan Hadi Abubuwan da za a bukata ✅ Lemun tsami (Lemon Grass) – 🍃 ✅ Ganyen Neem (Dogon Yaro) – 🌿 ✅ Ganyen Mangwaro (Mango Leaves) –  🍂 ✅ Ganyen Zogale (Moringa Leaves) – 🌿 ✅ Ruwa – Lita 4 💧 Yadda Ake Hadawa 1️⃣ A wanke ganyen da kyau. 2️⃣ A tafasa su a cikin ruwa lita 4 na tsawon 20-30 mins. 3️⃣ A tace ruwan sannan a ajiye ya huce kadan. 4️⃣ A sha sau 2 a rana (safiya da dare). Karin Hadin Magani Don Typhoid 🔹 Zuma da Citta 🍯🌱 ✅ Ganyen dogon yaro –  ✅ Citta (Ginger) – Ƙarami guda ✅ Zuma – Cokali 2 ✅ Ruwa – lita 4 👉 A tafasa dogon yaro da citta, a tace ruwan sannan a ƙara zuma. A sha sau 2 a rana. ✅ Ganyen gwaiba (Guava Leaves) –  ✅ Kanunfari (Cloves) –  ✅ Ruwa – Lita 4 👉 A tafasa garafuni da kanunfari, a sha sau 2 a rana. Tukwici ✔️ A rage cin abinci mai nauyi. ✔️ A sha ruwa da yawa don gujewa bushewar jiki. ✔️ A huta sosai domin jiki ya samu ƙarfi. 📢 Allah Ya Bamu Lafiya! 🤲

MAGANIN KOWACCE IRIN ULCER SAI DAI IN TA AJALI CE INSHALLAHU

MAGANIN KOWACCE IRIN ULCER SAI DAI IN TA AJALI CE WLH Qaqqarfan maganin ulcer Wanda duk mai ita in ya sha ya warke wlh sai dai in ciwon ajaline don ciwon ajali ba shi da magani to ga maganin:- 1* GARIN GANYEN ZOGALE 2* GARIN GANYEN BADO 3* NONO KO MADARA A hada garin zogale da na bado guri daya a juya shi ya juyu to kullum mai ulcers in zai kwanta barcin dare sai a samu nono ko madara sai a yi chokali biyu na garin maganin a sa nonon a juya a sha kwana bakwai an warke da yardar Allah  Kuyi sharing Koda zuwa group daya ne saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana 🙏   domin Neman Karin bayani Amana magana ta inbox #viralpost2025シ #hilightseveryonefollowers

AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN'ADAM

AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN'ADAM Mutane da dama suna amfani da shuwaka ne kawai a matsayin ganyen miya, amma idan an yi amfani da shi yadda ya kamata, yana da fa'idodi da dama na magani. Masana bincike kan magunguna sun gano cewa ganyen shuwaka na dauke da sinadarai masu amfani wajen magance cututtuka daban-daban kamar haka: 1. Ciwon Hanta Ganyen shuwaka magani ne mai kyau don ciwon hanta. Ana amfani da shi kamar haka: A samo abarba da ba ta nuna ba. A dauko ganyen yazawa (cashew) guda goma. A samu cikin tafin hannu na ‘ya’yan auduga. A tafasa su a kwalba goma na ruwa. A rinka shan babban cokali daya a kullum har tsawon kwana goma. 2. Ciwon Hanta (Wani Hanyar Magani) A markada namijin goro guda 20 har ya zama gari. A zuba a cikin ruwan lemon tsami (Lime juice). A kawo kwalba daya na zuma mai kyau a hada su duka a gauraya. A rinka shan babban cokali daya (dessert spoon) sau hudu a rana har na tsawon watanni biyu. 3. Ciwon Hanta (Hanyar Ganyen Shuwaka Kadai)...

AMFANIN DADDAWA WAJEN ƘARAWA MUTANE LAFIYA.

AMFANIN DADDAWA WAJEN ƘARAWA MUTANE LAFIYA.  Asalin Daddawa ana samar da ita ne daga ƙwallon ƴaƴan bishiyar ɗorawa, wand ake kira da Kalwa.  Kalwa wani abu ne da ake sarrafawa domin samar da daddawa, wadda yawancin al'umomin Najeriya da yankin Afirka ta Yamma ke amfani da ita domin kara wa abinci ɗanɗano. Kalwa ce babban abin da ake sarrafawa wajen yin daddawa. Ma'aikatan lafiya sun ce tana da amfani mai yawa ga rayuwar ɗan Adam. A taƙaice, kalwa na ɗauke da sinadari mai tasiri ga jikin dan Adam, musamman a ɓangarorin da suka shafi jini. Amfanin Daddawa.  1 - Daddawa tana taimakawa wajen al'amarin da ya shafi iyali.       Kalwa wadda ake amfani da ita wajen haɗa daddawa na kunshe da sinadarin zinc, wanda kamar yadda bincike ya nuna yana kara mizanin kwayoyin halittta na testosterone, wanda ya fi yawa a jikin maza.  Har wa yau, bincike ya nuna cewa tana da sinadarin mineral, wanda ke kara ingancin kuzari da inganta rayuwar jima'i. Wani dalili na sa...