Abubuwan da za a bukata
✅ Lemun tsami (Lemon Grass) – ๐
✅ Ganyen Neem (Dogon Yaro) – ๐ฟ
✅ Ganyen Mangwaro (Mango Leaves) – ๐
✅ Ganyen Zogale (Moringa Leaves) – ๐ฟ
✅ Ruwa – Lita 4 ๐ง
Yadda Ake Hadawa
1️⃣ A wanke ganyen da kyau.
2️⃣ A tafasa su a cikin ruwa lita 4 na tsawon 20-30 mins.
3️⃣ A tace ruwan sannan a ajiye ya huce kadan.
4️⃣ A sha sau 2 a rana (safiya da dare).
Karin Hadin Magani Don Typhoid
๐น Zuma da Citta ๐ฏ๐ฑ
✅ Ganyen dogon yaro –
✅ Citta (Ginger) – ฦarami guda
✅ Zuma – Cokali 2
✅ Ruwa – lita 4
๐ A tafasa dogon yaro da citta, a tace ruwan sannan a ฦara zuma. A sha sau 2 a rana.
✅ Ganyen gwaiba (Guava Leaves) –
✅ Kanunfari (Cloves) –
✅ Ruwa – Lita 4
๐ A tafasa garafuni da kanunfari, a sha sau 2 a rana.
Tukwici
✔️ A rage cin abinci mai nauyi.
✔️ A sha ruwa da yawa don gujewa bushewar jiki.
✔️ A huta sosai domin jiki ya samu ฦarfi.
๐ข Allah Ya Bamu Lafiya! ๐คฒ
Comments
Post a Comment