MAGANIN KOWACCE IRIN ULCER SAI DAI IN TA AJALI CE WLH
Qaqqarfan maganin ulcer Wanda duk mai ita in ya sha ya warke wlh sai dai in ciwon ajaline don ciwon ajali ba shi da magani to ga maganin:-
1* GARIN GANYEN ZOGALE
2* GARIN GANYEN BADO
3* NONO KO MADARA
A hada garin zogale da na bado guri daya a juya shi ya juyu to kullum mai ulcers in zai kwanta barcin dare sai a samu nono ko madara sai a yi chokali biyu na garin maganin a sa nonon a juya a sha kwana bakwai an warke da yardar Allah
Kuyi sharing Koda zuwa group daya ne saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana 🙏
domin Neman Karin bayani Amana magana ta inbox
#viralpost2025シ
#hilightseveryonefollowers
Comments
Post a Comment