Skip to main content

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA.ALBASA DANYAR CITTA TAFARNUWA

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA.

ALBASA 
DANYAR CITTA 
TAFARNUWA 

AHADESU WAJE DAYA A MARKA DASU AZUBA RUWA A TAFASA, ARINGA SHAN KARAMIN KOFI DAYA SAFE DAYA YAMMA TSAWAN SATI BIYU.

YANA MAGANIN KO WANNE SANYI
YANA MAGANIN DAUKEWAR SHA AWA 
YANA MAGANIN KAIKAYIN GABA
YANA MAGANIN SANYI MAISA DAUKEWAR NI'IMA 
YANA KARAWA MAZA KUZARI
YANA MAGANIN DAUKEWAR AL' ADA 
YANA MAGANIN SANYI MAISA FITAR FARIN RUWA 
YANA MAGANIN SANYI MAISA RIKICEWAR AL ADA
YANA MAGANIN WARIN GABA.

#highlightseveryone
#trendingreels
#viralpost2025シ
#trendingpost
#viralpost2024

Comments

Popular posts from this blog

AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN'ADAM

AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN'ADAM Mutane da dama suna amfani da shuwaka ne kawai a matsayin ganyen miya, amma idan an yi amfani da shi yadda ya kamata, yana da fa'idodi da dama na magani. Masana bincike kan magunguna sun gano cewa ganyen shuwaka na dauke da sinadarai masu amfani wajen magance cututtuka daban-daban kamar haka: 1. Ciwon Hanta Ganyen shuwaka magani ne mai kyau don ciwon hanta. Ana amfani da shi kamar haka: A samo abarba da ba ta nuna ba. A dauko ganyen yazawa (cashew) guda goma. A samu cikin tafin hannu na ‘ya’yan auduga. A tafasa su a kwalba goma na ruwa. A rinka shan babban cokali daya a kullum har tsawon kwana goma. 2. Ciwon Hanta (Wani Hanyar Magani) A markada namijin goro guda 20 har ya zama gari. A zuba a cikin ruwan lemon tsami (Lime juice). A kawo kwalba daya na zuma mai kyau a hada su duka a gauraya. A rinka shan babban cokali daya (dessert spoon) sau hudu a rana har na tsawon watanni biyu. 3. Ciwon Hanta (Hanyar Ganyen Shuwaka Kadai)...

MAGANIN KOWANNE IRIN CIWON ISKAIna masu fama da kowanne irin matsalar shedanu na ture har ma da shedanun da suka zo da kansu to ga maganin su Yan uwa To a nemi wannan mahaden mgn kamar haka

MAGANIN KOWANNE IRIN CIWON ISKA Ina masu fama da kowanne irin matsalar shedanu na ture har ma da shedanun da suka zo da kansu to ga maganin su Yan uwa  To a nemi wannan mahaden mgn kamar haka 1* GANYEN TUMFAFIYA 2* GANYEN KABEWA 3* TSAKIN KUKA 4* KAIKAYIN GERO 5* MISKI KO KAMFANI A hada a waje daya a rinqa yin Hayaqi ko da sau daya a rana har ya qare Kuyi share don Yan uwa su anfana Muna da hadadden kowanne irin maganin da muka baku Muna Kuma kai saqo ko Ina a Africa Izninsa kayi comment da salatin annabi share zuwa group 3 domin wasuma su amfana kira ko Whatsapp #halifanmalam08168125045whatsapp 08168125045