Skip to main content

MAGANIN SAMUN KATANGAR KARFE DAGA JIFA, ASIRI, TSAFI, MAITA, DA KAMBUN BAKA

MAGANIN SAMUN KATANGAR KARFE DAGA JIFA, ASIRI, TSAFI, MAITA, DA KAMBUN BAKA

A samu ganyen tumfafiya da furenta, a shanya su su bushe sosai, sannan a dakasu su zama gari. Sai a raba gida biyu:

1. Rabin farko: A yi amfani da shi wajen wanka ba tare da sabulu ko soso ba.

2. Rabin na biyu: A yi hayaki da shi tsawon kwana 3 ko 7.

Muhimman ka’idoji:

Bayan wanka, kar a goge jiki, sai kawai a fito ayi hayakin.

Ana yin wannan magani sau biyu a rana: safe da yamma (ko dare).

A guji diban maganin da tafin hannu; sai a yi amfani da cokali kawai.

Cokali 1 don wanka, cokali 1 don hayaki.

wannan magani zai kori duk wani shedanci, aljanu, tsafi, maita, da kambun baka. Insha Allahu wannan mujarrabi ne na yankan shakku. 

Nayi iznin wannan sirrin: Ga wanda yayi following dinmu ya tura wannan sako zuwa group Koda yada ne sannan 

Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya 🤲
@topfans

Comments

Popular posts from this blog

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA.ALBASA DANYAR CITTA TAFARNUWA

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA. ALBASA  DANYAR CITTA  TAFARNUWA  AHADESU WAJE DAYA A MARKA DASU AZUBA RUWA A TAFASA, ARINGA SHAN KARAMIN KOFI DAYA SAFE DAYA YAMMA TSAWAN SATI BIYU. YANA MAGANIN KO WANNE SANYI YANA MAGANIN DAUKEWAR SHA AWA  YANA MAGANIN KAIKAYIN GABA YANA MAGANIN SANYI MAISA DAUKEWAR NI'IMA  YANA KARAWA MAZA KUZARI YANA MAGANIN DAUKEWAR AL' ADA  YANA MAGANIN SANYI MAISA FITAR FARIN RUWA  YANA MAGANIN SANYI MAISA RIKICEWAR AL ADA YANA MAGANIN WARIN GABA. #highlightseveryone #trendingreels #viralpost2025シ #trendingpost #viralpost2024

Tsumi Tsamiya 🌰 da AmfanintaTsamiya (tamarind) tana da ɗanɗano mai tsami-tsami kuma tana da matuƙar amfani ga lafiya. Ga wasu daga cikin fa'idodinta:

Tsumi Tsamiya 🌰 da Amfaninta Tsamiya (tamarind) tana da ɗanɗano mai tsami-tsami kuma tana da matuƙar amfani ga lafiya. Ga wasu daga cikin fa'idodinta: Amfanin Tsamiya 1. Tana Taimakawa Narkewar Abinci 🍽️ Tsamiya na da fiber mai yawa wanda ke sauƙaƙa narkewar abinci da hana matsalar ƙashi (constipation). 2. Tana Rage Hawan Jini 🩸 Yana ɗauke da sinadaran da ke taimakawa wajen rage hawan jini da hana kumburin jijiya. 3. Tana Inganta Lafiyar Zuciya ❤️ Tsamiya na rage cholesterol mai cutarwa, tana hana toshewar jijiya da rage haɗarin ciwon zuciya. 4. Tana Daidaita Sugar a Jiki 🍬 Yana taimakawa wajen rage yawan sugar a jini, hakan yana taimakawa masu ciwon suga (diabetes). 5. Tana Da Kwayoyin Hana Ciwon Ƙwayoyin Cuta 🦠 Tsamiya na ɗauke da antioxidants da antimicrobial properties waɗanda ke yaƙar ƙwayoyin cuta da hana yawan kamuwa da cututtuka. 6. Tana Kara Kuzari ⚡ Tsamiya na ɗauke da Vitamin B da ke taimakawa jiki wajen samar da kuzari da hana gajiya. 7. Tana Inganta Id...

Maganin Typhoid (Ciwon Taipot) da Kayan HadiAbubuwan da za a bukata

Maganin Typhoid (Ciwon Taipot) da Kayan Hadi Abubuwan da za a bukata ✅ Lemun tsami (Lemon Grass) – 🍃 ✅ Ganyen Neem (Dogon Yaro) – 🌿 ✅ Ganyen Mangwaro (Mango Leaves) –  🍂 ✅ Ganyen Zogale (Moringa Leaves) – 🌿 ✅ Ruwa – Lita 4 💧 Yadda Ake Hadawa 1️⃣ A wanke ganyen da kyau. 2️⃣ A tafasa su a cikin ruwa lita 4 na tsawon 20-30 mins. 3️⃣ A tace ruwan sannan a ajiye ya huce kadan. 4️⃣ A sha sau 2 a rana (safiya da dare). Karin Hadin Magani Don Typhoid 🔹 Zuma da Citta 🍯🌱 ✅ Ganyen dogon yaro –  ✅ Citta (Ginger) – Ƙarami guda ✅ Zuma – Cokali 2 ✅ Ruwa – lita 4 👉 A tafasa dogon yaro da citta, a tace ruwan sannan a ƙara zuma. A sha sau 2 a rana. ✅ Ganyen gwaiba (Guava Leaves) –  ✅ Kanunfari (Cloves) –  ✅ Ruwa – Lita 4 👉 A tafasa garafuni da kanunfari, a sha sau 2 a rana. Tukwici ✔️ A rage cin abinci mai nauyi. ✔️ A sha ruwa da yawa don gujewa bushewar jiki. ✔️ A huta sosai domin jiki ya samu ƙarfi. 📢 Allah Ya Bamu Lafiya! 🤲