Skip to main content

MAGANIN CIWON IDO KOWANNE IRI

MAGANIN CIWON IDO KOWANNE IRI

Assalamualaikum yan uwa na na wannan gida Mai albarka barkanku da wannan lokaci yauma cikin ikon Allah muna dauke da wani mashahurin sirri na maganin ciwon Ido ko wanne iri ne da izinin allah Wanda ke mafa da hakiyar Ido ko yanar Ido dundumin Ido da Kai kayin Ido dai raunar na'ika na ciwon Ido in Sha Allah ko ciwon Ido ne na iska a jaraba wannan aikin 
za'a samo wadannan mahadan 
- kwallon dabino guda 9
- Yar yarn zogale 
miski na gari 
sai a hada wadannan mahadai a wuri daya a Kona su har su koma  Toka  sai a samu Zuma mai kyau a kwaba duk Idan za'a kwanda bacci a Rika shafawa kamar kwalli in Sha Allah kowacce matsala ce ta Ido za'a samu waraka daga matsalar da izinin Allah wannan mujarrabun ne wannan na bada shi musamman sakamakon wani Dan uwa da ya tambaye ne wani magani nage amfani da shi wajen bawa masu wannan matsala 
izinin wannan sirri ayima annabi salati ni kuma ayima iyayena addu'a Idan an samu dama a tura yan uwa su amfana

ALLAMA LUKMAN ALLAHUMMA 
domin Karin bayanii ko bukatar wasu taimakon zaku iya mana magana ta inbox Koh WhatsApp 08167967789

ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD 💛🙏

Comments

Popular posts from this blog

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA.ALBASA DANYAR CITTA TAFARNUWA

MAGANIN DAUKEWAR SHA,AWA, MATA DA MAZA. ALBASA  DANYAR CITTA  TAFARNUWA  AHADESU WAJE DAYA A MARKA DASU AZUBA RUWA A TAFASA, ARINGA SHAN KARAMIN KOFI DAYA SAFE DAYA YAMMA TSAWAN SATI BIYU. YANA MAGANIN KO WANNE SANYI YANA MAGANIN DAUKEWAR SHA AWA  YANA MAGANIN KAIKAYIN GABA YANA MAGANIN SANYI MAISA DAUKEWAR NI'IMA  YANA KARAWA MAZA KUZARI YANA MAGANIN DAUKEWAR AL' ADA  YANA MAGANIN SANYI MAISA FITAR FARIN RUWA  YANA MAGANIN SANYI MAISA RIKICEWAR AL ADA YANA MAGANIN WARIN GABA. #highlightseveryone #trendingreels #viralpost2025シ #trendingpost #viralpost2024

AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN'ADAM

AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN'ADAM Mutane da dama suna amfani da shuwaka ne kawai a matsayin ganyen miya, amma idan an yi amfani da shi yadda ya kamata, yana da fa'idodi da dama na magani. Masana bincike kan magunguna sun gano cewa ganyen shuwaka na dauke da sinadarai masu amfani wajen magance cututtuka daban-daban kamar haka: 1. Ciwon Hanta Ganyen shuwaka magani ne mai kyau don ciwon hanta. Ana amfani da shi kamar haka: A samo abarba da ba ta nuna ba. A dauko ganyen yazawa (cashew) guda goma. A samu cikin tafin hannu na ‘ya’yan auduga. A tafasa su a kwalba goma na ruwa. A rinka shan babban cokali daya a kullum har tsawon kwana goma. 2. Ciwon Hanta (Wani Hanyar Magani) A markada namijin goro guda 20 har ya zama gari. A zuba a cikin ruwan lemon tsami (Lime juice). A kawo kwalba daya na zuma mai kyau a hada su duka a gauraya. A rinka shan babban cokali daya (dessert spoon) sau hudu a rana har na tsawon watanni biyu. 3. Ciwon Hanta (Hanyar Ganyen Shuwaka Kadai)...

MAGANIN KOWANNE IRIN CIWON ISKAIna masu fama da kowanne irin matsalar shedanu na ture har ma da shedanun da suka zo da kansu to ga maganin su Yan uwa To a nemi wannan mahaden mgn kamar haka

MAGANIN KOWANNE IRIN CIWON ISKA Ina masu fama da kowanne irin matsalar shedanu na ture har ma da shedanun da suka zo da kansu to ga maganin su Yan uwa  To a nemi wannan mahaden mgn kamar haka 1* GANYEN TUMFAFIYA 2* GANYEN KABEWA 3* TSAKIN KUKA 4* KAIKAYIN GERO 5* MISKI KO KAMFANI A hada a waje daya a rinqa yin Hayaqi ko da sau daya a rana har ya qare Kuyi share don Yan uwa su anfana Muna da hadadden kowanne irin maganin da muka baku Muna Kuma kai saqo ko Ina a Africa Izninsa kayi comment da salatin annabi share zuwa group 3 domin wasuma su amfana kira ko Whatsapp #halifanmalam08168125045whatsapp 08168125045