Skip to main content

Posts

MAGANIN SAMUN KATANGAR KARFE DAGA JIFA, ASIRI, TSAFI, MAITA, DA KAMBUN BAKA

MAGANIN SAMUN KATANGAR KARFE DAGA JIFA, ASIRI, TSAFI, MAITA, DA KAMBUN BAKA A samu ganyen tumfafiya da furenta, a shanya su su bushe sosai, sannan a dakasu su zama gari. Sai a raba gida biyu: 1. Rabin farko: A yi amfani da shi wajen wanka ba tare da sabulu ko soso ba. 2. Rabin na biyu: A yi hayaki da shi tsawon kwana 3 ko 7. Muhimman ka’idoji: Bayan wanka, kar a goge jiki, sai kawai a fito ayi hayakin. Ana yin wannan magani sau biyu a rana: safe da yamma (ko dare). A guji diban maganin da tafin hannu; sai a yi amfani da cokali kawai. Cokali 1 don wanka, cokali 1 don hayaki. wannan magani zai kori duk wani shedanci, aljanu, tsafi, maita, da kambun baka. Insha Allahu wannan mujarrabi ne na yankan shakku.  Nayi iznin wannan sirrin: Ga wanda yayi following dinmu ya tura wannan sako zuwa group Koda yada ne sannan  Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya 🤲 @topfans

"Rashin karfin mazakuta shine mai kashe maza!" Likitan fiɗa ya faɗi yadda sauri al'amurran da suka shafi ƙarfin aiki zasu kai ga teburin aiki

"Rashin karfin mazakuta shine mai kashe maza!" Likitan fiɗa ya faɗi yadda sauri al'amurran da suka shafi ƙarfin aiki zasu kai ga teburin aiki. Mista Emeka Olajide kwararre ne a fannin aikin tiyatar urological kuma shugaban sashen tiyata a cibiyar Restorative Urology Center a Najeriya. Yadda za a kawar da rashin ƙarfi a yau? Menene mafi zamani da inganci hanya? Mun zanta da daya daga cikin manyan kwararrun kwararrun masu aikin Uro na duniya - Mista Emeka Olajide. - Sannu, na ji daɗin saduwa da ku! Bisa kididdigar da aka yi, yawan mazan da ke fama da matsalolin jima'i na karuwa, kuma cutar da kanta ta fara shafar samari. Wannan ba wai a Najeriya kadai ke faruwa ba a duk fadin duniya. Duk da haka, duk da wannan batu mai yaduwa, yawancin maza ba sa neman taimako kuma sun fi son ɗaukar kayan haɓaka ƙarfin wucin gadi da makamantansu. Faɗa mini, me yasa irin wannan hanyar ke da haɗari? - Sannu! Kashi 95% na marasa lafiya na da farko suna fama da matsaloli tare da karfin jima...

ME KE SA MOTSIN MARA KO MAHAIFA GA MACEN DA BATA DA CIKI KUMA WANE IRIN MATAKI YA KAMATA A ĆŠAUKA?--------------------

ME KE SA MOTSIN MARA KO MAHAIFA GA MACEN DA BATA DA CIKI KUMA WANE IRIN MATAKI YA KAMATA A ĆŠAUKA? -------------------- Mata dayawa suna jin mahaifar su ko marar su na motsi duk da ba juna-biyu ke ga re su ba. Wasu suna jin motsin kamar kicking na jariri a cikin ciki. Abubuwan da ke iya sa mace ta ji haka su ne kamar haka; 1. Tsokar mahaifa na irin wannan motsi idan aka samu canjin sinadaran hormones a jikin mace. 2. Ovarian cyst na iya saka mace ta ji mahaifar ta na motsi haka kawai 3. Damuwa da kuma bakin ciki na saka haka 4. Motsin hanjin ciki na saka haka 5. Infection din mahaifa  MATAKIN DA YA KAMATA A ĆŠAUKA  --------------------- Sau da dama irin wannan motsin ba ya da matsala kuma ba sai an É—auki mataki ba. Yana zama matsala ne idan jini na zuba ko kuma idan yana saka wa mace ciwo sosai ana yin test kuma a sha magani sai a dace da ikon Allah. Allah Shi Ć™ara mana lafiya. Asibiti a Tafin Hannun ka  Asibiti A Tafin Hannun Ka  #fahimtarlafiya #arewahea...

MAGANIN CIWON IDO KOWANNE IRI

MAGANIN CIWON IDO KOWANNE IRI Assalamualaikum yan uwa na na wannan gida Mai albarka barkanku da wannan lokaci yauma cikin ikon Allah muna dauke da wani mashahurin sirri na maganin ciwon Ido ko wanne iri ne da izinin allah Wanda ke mafa da hakiyar Ido ko yanar Ido dundumin Ido da Kai kayin Ido dai raunar na'ika na ciwon Ido in Sha Allah ko ciwon Ido ne na iska a jaraba wannan aikin  za'a samo wadannan mahadan  - kwallon dabino guda 9 - Yar yarn zogale  miski na gari  sai a hada wadannan mahadai a wuri daya a Kona su har su koma  Toka  sai a samu Zuma mai kyau a kwaba duk Idan za'a kwanda bacci a Rika shafawa kamar kwalli in Sha Allah kowacce matsala ce ta Ido za'a samu waraka daga matsalar da izinin Allah wannan mujarrabun ne wannan na bada shi musamman sakamakon wani Dan uwa da ya tambaye ne wani magani nage amfani da shi wajen bawa masu wannan matsala  izinin wannan sirri ayima annabi salati ni kuma ayima iyayena ad...

DUK MAI FAMA DA IRIN WANNAN CIWON AJIKINSA MACE KO NAMIJI TO GA MAGANI INSHALLAHU

DUK MAI FAMA DA IRIN WANNAN CIWON AJIKINSA MACE KO NAMIJI TO GA MAGANI INSHALLAHU Fatar ka kaga tanayin kamar na wannan hoton da Kuke gani  Kuraje ko layi layi ko kurajen fuska Kurajen jiki Kodewar fata ciwon gabobi Ciwon guiwa Ciwon Kai Amosalin Kai Kaikayin jiki Yadda ake amfani da shi  Kasamo tafarnuwa 3-4 ka jajjaga su sai ka zubamar man ZAITUN cokali 1-2 sai ka rinka shafawa a inda matsalar take bayan minti 30 sai ka wanke da ruwan DUMI haka zaka rinkayi na tsawan Wani Lokaci inshallahu za'a samun waraka da izinin Allah. . Kuyi Sharing ZUWA group group saboda yan uwa su amfana 🙏 . @topfans #health #herbalmedicine #HealthBeautyWellness